MASARAUTAR DUTSEDutse, Jihar Jigawa-Nigeria

Sarautun Fada
[Mafari] [Makunshi]

SARAUTUN FADA

A.               SHAMAKI – Shugaban Sarakunan cikin Gida da Jama’arsa: -

bullet

Makaman Shamaki

bullet

Barden Shamaki

bullet

Madakin Shamaki

bullet

Galadiman Shamaki

bullet

Turakin Shamaki

bullet

 Jarman Shamaki

bullet

 Barwan Shamaki

B.                DAN RIMI – Maikula da harkokin Matan fada da Jama’arsa: -

bullet

Makaman Dan Rimi

bullet

Barden Dan Rimi

bullet

Chiroman Dan Rimi

bullet

Dan Sarari

bullet

Madakin Dan Rimi

C.               KILISHI – Mai kula da masauki da Jama’arsa: -

bullet

Ciroman kilishi

bullet

Santali

bullet

Nama Daki

bullet

Sarkin Jigini

bullet

Kasheka

bullet

Sarkin Buzu

D.               MAJA SIRDI – Mai kula da harkokin Hawa, Dawakai da Kayan Hawa da jama’arsa: -

bullet

Mai Dawakai

bullet

Sarkin Zage

bullet

Ciroman Hawa

bullet

Sarkin Hawa

bullet

Sarkin Suradi

bullet

Dan Muri

E.                SARKIN HATSI – Mai kula da Baki, Ciyar dasuda Jama’arsa: -

bullet

Sarkin Gona

bullet

Mabudi

bullet

Sarkin Rumbuna

F.                BARWA – Mai kula da kayan Yaki da Jama’arsa: -

bullet

Garkuwa

bullet

Sarkin Lifidi

bullet

Sarkin Sulke

bullet

Sarkin Baka

bullet

Maitafari

bullet

Sarkin takuba

bullet

Aje – Masu

G.               SARKIN ZAGI – Mai kula da tsarin Fadar Sarki da Jama’arsa: -

bullet

Galadiman zagi

bullet

Masun Zagi

bullet

Ciroman Zagi

bullet

Makaman Zagi

bullet

Wazirin Zagi

bullet

Dan Isan Zagi

bullet

Madakin Zagi

bullet

Wamban Zagi

bullet

Dan Iyan zagi

bullet

Sardaunan Zagi

bullet

Dan Darman ZagiDan Ruwatan zagi

H.               SARKIN DOGARAI – Mai kula da tsaron Sarki da Jama’arsa: -

bullet

Galadiman Dogarai

bullet

Madakin Dogarai

bullet

Barden Dogarai

bullet

Ciroman Dogarai

bullet

Makaman Dogara

bullet

Wazirin Dogarai

I.                   SARKIN KAGIRA – Mai kula da wal-walar fada da Jama’arsa: -

bullet

Galadiman Kagira

bullet

Ciroman Kagira

bullet

Madakin Kagira

bullet

Barden Kagira

J.                  SARKIN LAIMA – Mai kula da Laimar Sarki in za’ayi Hawa ko zashi Masallaci da Jama’arsa: -

bullet

Madakin Laima

bullet

Ciroman Laima

K.               MATAN FADA

bullet

Uwar Soro

bullet

Mai Soron Baki

bullet

Uwar Waje

bullet

Mai Kudandan

bullet

“Yar Daka

bullet

Jakadiya

bullet

Zabiya

L.                MANYAN MATAN FADA

bullet

Mai Babban Daki

bullet

Mairan

bullet

Matan Sarki

bullet

Babanni

bullet

Kuyangi

M.              MASU KADE – KADE DA BUSHE-BUSHE

bullet

Algaita

bullet

Mai Kaho

bullet

Kakaki

bullet

‘Yan Kurya

bullet

‘Yan Jauje

bullet

‘Yan Sharewa

bullet

Mai Lalajo

bullet

Mai Tambura

bullet

Mai Kotso

bullet

Mai Banga

bullet

Sankira

bullet

Wawan Sarki

bullet

‘Yan la’ile

N.    SARKIN MOTA

bullet

Galadiman Mota

bullet

Turakin mota

O.    FIGINI

P.    MAJIDADI

Q.    SALLAMA

bullet

Ciroman Sallama

R.    SARKIN ASKA

S.    SARKIN BAKI

[Makunshi] [Mafari]