|
|
|
MASU ZABEN SARKI NA MASARAUTAR DUTSE 1. Wazirin Dutse AVM Mukhtari Muhammad 2. Makaman Dutse Alhaji Aminu Maikwabbai 3. Limamin Dutse Alhaji Umar Dabo Dutse 4. Sarkin ban Dutse Alhaji Muhammadu Dankwano Jahun TSARIN MAJALISSAR MASARAUTAR DUTSE 1 Mai Martaba Sarkin Dutse Alhaji Dr. Nuhu Muhammadu Sanusi shine Shugaban Majalissa 2 Kuma majalissar Sarkin Dutse tana da yan majalissa goma sha shida (16) da Sakatarenta guda daya.
|
|
|
|